SHEIKH BELLO BALA USMAN
By HALQA RADIO
SHEIKH BELLO BALA USMAN Feb 15, 2023
00:00
59:57
Karatun umdatul Ahkam daga masallacin juma'a na zaid Bin Sabit dake Nasiryya quarters Naibawa Kano
Wanda Malam Sheikh Bello Bala Usman ya ke gabatarwa daga magariba zuwa Isha
Feb 15, 202359:57
HALQA RADIO
Hudubar Sallar Juma'a Mai Taken Muhimmancin Rikon Da Gaskiya tare da malam Sheikh Bello Bala Usman babban limamin masallacin juma'a na zaid Bin Sabit dake Nasiryya quarters a Naibawa Kano
Feb 06, 202301:33:06